
Wannan course ɗin yana koyar da littafin Muqaddimah Al-Jazariyyah (المقدمة الجزرية) a Ilimin Tajweed, inda za a fahimci ƙa’idojin karatun Al-Qur’ani daidai cikin sauƙi da tsari.
Instructor
Muhammad Bello Bashir

Premium
Included with any iHarande subscription.
Wannan course ɗin Karatun Muqaddimah Al-Jazariyyah a Ilimin Tajweed (المقدمة الجزرية في علم التجويد) an tsara shi ne domin koyar da ɗalibai ilimin Tajweed ta hanyar nazarin ɗaya daga cikin shahararrun littattafan Tajweed, wato Muqaddimah Al-Jazariyyah na Imam Ibn Al-Jazari.
A cikin wannan course, an yi cikakken bayani kan baitocin littafin tare da fassara da sharhi domin sauƙaƙa fahimta. Za a koyi muhimman ƙa’idoji kamar makharijul huruf (mafitar haruffa), sifatul huruf (halayen haruffa), hukunce-hukuncen Noon da Meem, madd (tsawaita sauti), da sauran dokokin Tajweed.
9 lessons · 3 min
Muhammad Bello Bashir
Instructor at iHarande.